Video thumbnail for Trump ya gabatar da sabon harajin kashi 10% kan kayayyakin shigo da su daga waje....

Trump ya gabatar da sabon harajin kashi 10% kan kayayyakin shigo da su daga waje....

Feb 23, 2026
Sele Media TV Logo

Sele Media TV

Trump ya gabatar da sabon harajin kashi 10% kan kayayyakin shigo da su daga waje, bayan da Kotun Koli ta Amurka ta yi watsi da shirin sa na harajin shigo da kaya a matakin duniya. #selemediaafrica #nigeriangovernor #selemedia

View Video Transcript
#Politics