Video thumbnail for Jamiyyar APC ta gudanar da taron zaɓen shugabannin mazabu a Jihar Edo cikin lumana ba tare da rikici

Jamiyyar APC ta gudanar da taron zaɓen shugabannin mazabu a Jihar Edo cikin lumana ba tare da rikici

Feb 19, 2026
Sele Media TV Logo

Sele Media TV

Jam’iyyar APC ta gudanar da taron zaɓen shugabannin mazabu a Jihar Edo cikin lumana ba tare da rikici ba, tare da kira ga jama’a da su ƙarfafa rajistar masu kaɗa ƙuri’a (CVR).

View Video Transcript