<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?>
<urlset xmlns="http://www.sitemaps.org/schemas/sitemap/0.9" xmlns:xsi="http://www.w3.org/2001/XMLSchema-instance" xsi:schemaLocation="http://www.sitemaps.org/schemas/sitemap/0.9 http://www.sitemaps.org/schemas/sitemap/0.9/sitemap.xsd http://www.google.com/schemas/sitemap-video/1.1 http://www.google.com/schemas/sitemap-video/1.1/sitemap-video.xsd" xmlns:video="http://www.google.com/schemas/sitemap-video/1.1">
  <url>
    <loc>https://open.video/@mahammat/v/170d7748-413c-4d47-8236-e80e408a1695video</loc>
    <video:video>
      <video:title>170d7748 413c 4d47 8236 e80e408a1695video</video:title>
      <video:description>Psychology Reaction formation wani yunƙuri ne da zuciyar mutane take yi domin gujewa gasgata magana ta inda mutum ba tare daya ankare ba zai yi yunƙurin kawar da lamurran da suke tsorata shi ko waɗanda baya so tare da maye gurbin su da wasu lamurran da suke yin inkari dasu. Don haka namijin da kwatsam ya fara wulaƙanta wata mace ko macen da kwatsam ta fara yiwa wani namiji rashin kunya mai yuwuwa son shi ne yake neman shiga zuciyar ta amma kuma bata son hakan ya faru a zahiri bisa tunanin cewa shi ba saar soyayyar ta bane, don haka sai ta ɓuge da yi mashi rashin ɗaa domin ganin ta tabbatar da bata son shi a ran ta. Waɗannan sune alamomin dake nuna cewa mace tana son namiji, duk da cewa dai akwai wasu alamomin.</video:description>
      <video:thumbnail_loc>https://video-meta.open.video/poster/PyccIzLlQx-Q/2422f95f-f984-4de2-950e-09339ca7cbda.jpeg</video:thumbnail_loc>
      <video:content_loc>https://streaming.open.video/contents/PyccIzLlQx-Q/1781724367/index.m3u8</video:content_loc>
      <video:player_loc>https://open.video/embed?contentId=PG8w8WucGzu</video:player_loc>
      <video:duration>30</video:duration>
    </video:video>
  </url>
</urlset>